SABUWAR HANYAR SAMUN KATIN KIRA ALAYIN. MTN_KYAUTA_ LEGIT REAL WAYS.
FREE ₦100 AIRTIME🤑
MTN USER ONLY👌
Momo wallet suna bayarda kyautar ₦100 idan kayi create wallet da layinka na MTN
Ba dogon rubutu danna
👇
*671*2*1#
Sai kayi create pin guda hudu (4digit) misali 1234 saika qara maimaitawa zasu turoma saqon Congratulation
Saika qara danna * 671# sai ka kira zai bude saika zabi na 2 "Buy Airtime and Data" idan a layinka zaka turo katin saika zabi na 1 idan a wani layi zaka tura saika zabi na 2
Zasuce ka shigar da numban bayan ka shigar da numban zasuce ka saka adadin katin nawa zaka tura sai ka saka 100 saika saka PIN din da ka saka guda 4, nan take zakaga katin ya shigo wayarka.
Idan kanada layukan MTN koda basada register zaka iya amfani da su sai kawai ka dinga saka numbanka gurin siyen airtime din.
A hanzarta kafin su daina badawa🏃♂
Allah yasa mu dace🙏
Domin qarin bayani
join our telegram group
https://t.me/+s1ayAiX5nNQxZTQ0

Comments
Post a Comment